Tehran (IQNA) A daren jiya ne birnin Sheikh Zayed na kasar Masar ya shaida kafa teburin buda baki na tsawon kilomita daya da rabi da kuma nuna godiya ga masu azumin farko.
Lambar Labari: 3488962 Ranar Watsawa : 2023/04/12
Tehran (IQNA) babban masallacin Algiers shi ne masallaci na uku mafi girma a duniya. Yana da tsayin mita 267, hasumiyarsa ita ce mafi tsayi a duniya.
Lambar Labari: 3486883 Ranar Watsawa : 2022/01/29